|
15294 | Allah yana shugabanta cikin babban taro; yakan zartar da hukunci a cikin “alloli”. | |
30433 | ’Yan’uwana, fiye da kome, kada ku yi rantsuwa ko da sama, ko da ƙasa ko da wani abu dabam. Bari “I” naku yă zama “I”. “A’a” naku kuma yă zama “A’a”, don kada a hukunta ku. |