Wildebeest analysis examples for: hau-hausa Word-Word-Word’Word.
February 11, 2023 at 18:42
Script wb_pprint_html.py by Ulf Hermjakob
8572
2SA 20:15
Sai dukan rundunonin da suke tare da Yowab suka zo suka yi wa Sheba kwanton ɓauna a
Abel-Bet-Ma’aka.
Suka tara ƙasa kewaye da jikin katangar birnin daidai da tsayinta. Sa’an nan waɗansu kuma suna ƙoƙarin rushe katangar.