10755 | 1CH 12:31 | mutanen Efraim, jarumawa, sanannu cikin gidajensu, su 20 800; |
10801 | 1CH 15:5 | Daga zuriyar Kohat, Uriyel shugaba da dangi 120; |
10802 | 1CH 15:6 | daga zuriyar Merari Asahiya shugaba da dangi 220; |
10803 | 1CH 15:7 | daga zuriyar Gershom, Yowel shugaba da dangi 130; |
10804 | 1CH 15:8 | daga zuriyar Elizafan, Shemahiya shugaba da dangi 200; |
10805 | 1CH 15:9 | daga zuriyar Hebron, Eliyel shugaba da dangi 80; |
12209 | EZR 8:3 | ɗan zuriyar Shekaniya ne shugaba, daga zuriyar Farosh, Zakariya ne shugaba, tare da shi akwai mutum 150; |
12210 | EZR 8:4 | daga Fahat-Mowab, Eliyehoyenai ɗan Zerahiya ne shugaba, tare da shi akwai mutum 200; |
12211 | EZR 8:5 | daga zuriyar Zattu, Shekaniya ɗan Yahaziyel ne shugaba, tare da shi akwai mutum 300; |
12212 | EZR 8:6 | daga zuriyar Adin, Ebed ɗan Yonatan ne shugaba, tare da shi akwai mutum 50; |
12213 | EZR 8:7 | daga zuriyar Elam, Yeshahiya ɗan Ataliya ne shugaba, tare da shi akwai mutum 70; |
12214 | EZR 8:8 | daga zuriyar Shefatiya, Zebadiya ɗan Mika’ilu ne shugaba, tare da shi akwai mutum 80; |
12215 | EZR 8:9 | daga iyalin Yowab, Obadiya ɗan Yehiyel ne shugaba, tare da shi akwai mutum 218; |
12216 | EZR 8:10 | daga Bani, Shelomit ɗan Yosifiya ne shugaba, tare da shi akwai mutum 160; |
12217 | EZR 8:11 | daga Bebai, Zakariya ɗan Bebai ne shugaba, tare da shi akwai mutum 28; |
12218 | EZR 8:12 | daga iyalin Azgad, Yohanan ɗan Hakkatan ne shugaba, tare da shi akwai mutum 110; |
12219 | EZR 8:13 | zuriya ta Adonikam ne suka zo daga ƙarshe, sunayensu kuwa su ne Elifelet, Yehiyel da Shemahiya, tare da su akwai mutum 60; |
20374 | JER 52:29 | a shekara ta goma sha takwas ta sarautar Nebukadnezzar, ya tafi da Yahudawa daga Urushalima 832; |