4087 | NUM 13:11 | Gaddi ɗan Susi, daga kabilar Manasse (wata kabilar Yusuf); |
4520 | NUM 26:29 | Zuriyar Manasse, daga Makir, kabilar Makiriyawa (Makir shi ne mahaifin Gileyad); daga Gileyad, kabilar Gileyadawa. |
8857 | 1KI 4:10 | Ben-Hesed, shi ne a Arubbot (Soko da dukan ƙasar Hefer); |
8858 | 1KI 4:11 | Ben-Abinadab, shi ne a Nafot Dor (ya auri Tafat ’yar Solomon); |
8860 | 1KI 4:13 | Ben-Geber, shi ne a Ramot Gileyad (Mazaunan Yayir ɗan Manasse a Gileyad suna a ƙarƙashinsa, haka ma yankin Argob a Bashan tare da manyan biranen sittin masu katanga da suke da ƙyamare na tagulla); |
8862 | 1KI 4:15 | Ahimawaz, shi ne a Naftali (ya auri Basemat ’yar Solomon); |
8979 | 1KI 7:42 | ya yi rumman guda ɗari huɗu na sashi yanar biyun (jeri biyu na rumman don kowace yanar, yana adon dajiyoyi masu fasalin kwano a kan ginshiƙai); |
8986 | 1KI 7:49 | ya yi alkukai na zinariya zalla (Biyar a dama, biyar kuma a hagu, a gaban wuri mai tsarki na can cikin); ya yi zāne-zānen furannin zinariya da fitilu da kuma arautaki; |
11264 | 2CH 4:13 | rumman ɗari huɗu don jeri biyu na tuƙaƙƙe (layi biyu na rumman don kowane tuƙaƙƙe, mai adon kwano mai siffar kwartaniya a bisan ginshiƙai); |
11272 | 2CH 4:21 | aikin zānen furannin zinariya da fitilu da abin ɗiban wuta (an yi su da zinariya zalla); |
19623 | JER 25:20 | da dukan baƙin da suke can; dukan sarakunan Uz; dukan sarakunan Filistiyawa (waɗannan na Ashkelon, Gaza, Ekron da mutanen da aka bari a Ashdod); |
24373 | MRK 3:16 | Ga sha biyun da ya naɗa. Siman (wanda ya ba shi suna Bitrus); |
27029 | ACT 2:11 | (Yahudawa da kuma waɗanda suka tuba suka shiga Yahudanci); Kiretawa da Larabawa, mun ji su suna shelar abubuwan banmamaki na Allah da yarenmu!” |
27321 | ACT 9:36 | A Yoffa akwai wata almajira mai suna Tabita (a harshen Girik sunanta shi ne Dokas); ita mai aikin alheri ce kullum, tana kuma taimakon matalauta. |