Wildebeest analysis examples for:   hau-hausa   “Word’Word!    February 11, 2023 at 18:42    Script wb_pprint_html.py   by Ulf Hermjakob

6452  JOS 22:24  “A’a! Mun yi haka ne don tsoro, kada nan gaba ’ya’yanku su ce wa ’ya’yanmu, ‘Me ya haɗa ku da Ubangiji, Allah na Isra’ila?
8336  2SA 13:16  Ta ce, “A’a! Korina zai fi muni da abin da ka riga ka yi mini.” Amma ya ƙi yă saurare ta.
8841  1KI 3:22  Amma ɗaya matar ta ce, “A’a! Mai rai ɗin ne ɗana; mataccen naki ne.” Amma ta farin ta nace, “A’a! Mataccen ne naki; mai ran ne nawa.” A haka suka yi ta gardama a gaban sarki.
25022  LUK 1:60  amma mahaifiyar yaron ta ce, “A’a! Za a ce da shi Yohanna.”
26915  JHN 19:21  Sai manyan firistocin Yahudawa suka ce, “A’a! Kada ka rubuta, ‘Sarkin Yahudawa,’ ka dai rubuta, wannan mutum ya ce shi sarkin Yahudawa ne.”