Wildebeest analysis examples for:   hau-hausa   (’Word    February 11, 2023 at 18:42    Script wb_pprint_html.py   by Ulf Hermjakob

12111  EZR 3:9  Yeshuwa da ’ya’yansa maza, da ’yan’uwansa, da Kadmiyel da ’ya’yan Yahuda (’yan zuriyar Hodawiya), da ’ya’yan Henadad, da ’ya’yansu da ’yan’uwansu, dukansu Lawiyawa ne, suka haɗa kai cikin duban masu aikin gidan Allah.