Wildebeest analysis examples for:   hau-hausa   (’Word’Word    February 11, 2023 at 18:42    Script wb_pprint_html.py   by Ulf Hermjakob

12112  EZR 3:10  Da masu ginin suka aza harsashin ginin haikalin Ubangiji, sai firistoci suka sa kayansu na firistoci suka riƙe ƙahonin busa, Lawiyawa (’ya’yan Asaf) kuwa suka riƙe kuge, suka yi shiri domin su rera yabo ga Ubangiji kamar yadda Dawuda Sarkin Isra’ila ya ba da umarni.