Wildebeest analysis examples for:   hau-hauulb   —    February 11, 2023 at 18:42    Script wb_pprint_html.py   by Ulf Hermjakob

28207  ROM 8:23  Ba haka kadai ba, amma ko mu kanmu, da ke nunar farko na Ruhumu kanmu muna nishi acikin mu, muna jiran diyancinmu, wato ceton jikinmu kenan.
28234  ROM 9:11  Yaran nan kafin ma a haife su, balle ma a ce sun yi wani abu mai kyau ko laifi, saboda zaben da Allah yayi, bai danganta da abin da suka yi ba, ko don aiki ba, amma don shine mai kira
30117  HEB 6:6  sa'an nan kuma suka riddaba mai yiwuwa ba ne a sake jawo su ga tuba, tun da yake sake gicciye Dan Allah suke yi su da kansu, suka kuma wulakanta shi a sarari.
30704  1JN 5:13  Na rubuto maku wannan ne don ku tabbata kuna da rai madawwamia gare ku wadanda suka gaskata da sunan Dan Allah.
30706  1JN 5:15  Haka kuma, in mun san yana jinmuDuk abin da mu ka rokeshimun sani muna da duk abin da muka roka daga gare shi.
30809  REV 2:24  Amma ga sauran ku dake cikin Tayatira, ga kowanen ku wanda bai rike wannan koyarwar ba, kuma bai san abinda wadansu suke kira zurfafan abubuwan Shaidan baga ku na ce ban sa muku wata nawaya ba.'