23674 | MAT 14:8 | Bayan ta amshi umurni daga wurin mahaifiyarta, ta ce, “Ka bani kan Yahaya mai baptisma a kan tire. |
24288 | MRK 1:4 | Yahaya ya zo, yana baptisma acikin jeji yana wa'azin tuba, domin gafarar zunubai. |
24289 | MRK 1:5 | Dukan kasar Yahudiya da mutanen Urshalima suka zo wurin sa, a ka kuma yi masu baptisma a kogin urdun. suna furta zunubansu. |
24292 | MRK 1:8 | Ni ina yi maku baptisma da ruwa, amma mai zuwa a bayana zai yi maku baptisma da Ruhu Mai Tsarki''. |
24293 | MRK 1:9 | Sai ya kasance a kwanakin nan Yesu ya zo daga Nazarat ta Galili, sai Yahaya ya yi masa baptisma a kogin urdun. |
25852 | LUK 20:4 | da baptisman Yahaya. Daga sama take ko kuwa daga mutane ne?” |
27392 | ACT 11:16 | Sai na tuna da maganar Ubangiji, yadda ya ce,”Hakika Yahaya ya yi baptisma da ruwa, amma ku za a yi maku baptisma da Ruhu Mai Tsarki.” |
30442 | 1PE 1:1 | Bitrus, manzon Yesu Almasihu, zuwa ga zababbu wadanda suke baki, a warwatse cikin Buntus, Galatiya, kappadokiya, Asiya, da Bitiniya. |
31128 | REV 21:6 | Ya ce mani, “Wadannan abubuwan an gama! Ni ne Alpha da Omega, farko da karshe. Ga mai jin kishi, zan bashi kyauta daga mabulbular ruwan rai. |
31162 | REV 22:13 | Nine Alpha da Omega, farko da karshe, mafarin abu da karshensa. |