24388 | MRK 3:31 | Sa'an nan uwatasa, da “Yan'uwansa suka zo suna tsaye a waje. sai suka aika masa, suna kuma umurtar sa ya zo. |
24390 | MRK 3:33 | Ya amsa masu, “Dacewa su wanene uwa-ta da “yan'uwa na? “ |
25476 | LUK 11:2 | Yesu ya ce ma su, “Sa'anda ku ke yin addu'a ku ce, 'Uba a tsarkake sunanka. Mulkin ka ya zo. |
25630 | LUK 14:8 | “Sa'adda wani ya gayyace ka zuwa bikin aure, kada ka zauna a wuri mai daraja, domin yana yiwuwa an gayyaci wani wanda ya fi ka daraja. |
25905 | LUK 21:10 | Sa'annan ya ce masu, “Al'umma za ta tasar ma al'umma, mulki kuma za ya tasar wa mulki. |
26104 | LUK 24:44 | Sai ya ce masu, “Sa'adda nake tare da ku na gaya maku cewa duka abin da aka rubuta a cikin dokokin Musa da na annabawa da Zabura dole su cika.” |
26478 | JHN 8:28 | Yesu ya ce, “Sa'adda kuka tada Dan Mutum sama sa'annan za ku gane NI NE, kuma ban yi komi domin kaina ba. Kamar yadda Uba ya koya mani, haka nike fadin wadannan abubuwa. |
26606 | JHN 11:14 | Sai Yesu ya yi masu bayani cewa, “Li'azaru ya mutu. |
26615 | JHN 11:23 | Yesu ya ce mata, “Dan'uwanki za ya rayu kuma. |
26672 | JHN 12:23 | Yesu ya amsa masu ya ce, “sa'a ta zo da za'a daukaka Dan mutum. |
26678 | JHN 12:29 | Daganan sai taron dake tsaye kuma suka ji muryar, suka ce an yi tsawa. Wasu suka ce, “Mala'ika ya yi magana da shi”. |
27421 | ACT 12:15 | Suka ce mata, “Kin haukace.” Amma ta nace da cewa haka ne. Suka ce, “Mala'ikansa ne.” |
27656 | ACT 19:2 | Bulus ya ce masu, “Ko kun karbi Ruhu Mai Tsarki sa'anda kuka ba da gaskiya?” Suka amsa, “A'a bamu taba jin labarin Ruhu Mai Tsarki ba. |
29848 | 1TI 5:18 | Gama nassi ya ce, “Kada a sa takunkumi a bakin takarkari lokacin da yake sussukar hatsi,” kuma “Ma'aikaci ya cancanci a biya shi hakinsa.” |